IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci da yada farfaganda da shiryarwa ta kasar Saudiyya ta aike da kwafin kur'ani mai tsarki 150,000 da hukumar buga kur'ani ta sarki Fahad da ke Madina ta samar zuwa Jakarta babban birnin kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3493097 Ranar Watsawa : 2025/04/15
IQNA - Kamfanin Jiragen Sama na Saudi Arabiya ya sanar da cewa a cikin watan Ramadan kusan fasinjoji miliyan 7 da mahajjata aikin Hajji da Umrah ne suka bi ta filayen jiragen saman Saudiyya hudu.
Lambar Labari: 3493058 Ranar Watsawa : 2025/04/07
Tehran (IQNA) An gudanar da Sallar Idin karamar Sallah a safiyar yau, wato daya ga watan Mayu, tare da halartar dimbin masallata a Masallacin Harami da Masallacin Annabi (SAW).
Lambar Labari: 3489015 Ranar Watsawa : 2023/04/21
Tehran (IQNA) Afghanistan da Oman da Jordan da kuma Moroko sun ayyana ranar Lahadi 1 ga watan Mayu a matsayin ranar Idin karamar Sallah.
Lambar Labari: 3487240 Ranar Watsawa : 2022/05/01
Tehran (IQNA) Majalisar koli ta al-amuran musulmi a tarayyar Najeriya ta bukaci musulman kasar su fara neman ganin jinjirin watan Shawwal a yammacin yau Asabar.
Lambar Labari: 3487235 Ranar Watsawa : 2022/04/30
Tehran (IQNA) Mutanen da ya kamata su shiga ibadar I’itikafi a masallacin Annabi da ke Madina za su shiga wannan masallaci daga yau.
Lambar Labari: 3487197 Ranar Watsawa : 2022/04/21
Hukumar kula da addinin kasar Turkiyya ta sanar da ganin ranar farko ta watan Ramadan a shekara ta 1443 bayan hijira.
Lambar Labari: 3486887 Ranar Watsawa : 2022/01/30
Babbar cibiyar kula da ayyukan ilimin taurari ta kasar Masar ta sanar da cewa, gobe Litinin ne daya ga watan Shawwal.
Lambar Labari: 3483704 Ranar Watsawa : 2019/06/03